Labarin Mutuwa
Yadda Akayi Jana’izar Bashir Tofa

Yadda aka gudanar da Jana’izar Dattijon arziki Alhaji Bashir Tofa,kamar yadda BBC Hausa suka dauki bidiyon yadda akayi har sallar Jana’izar sunyi hira da wasu manyan Kano yan siyasa kuma sunyi mishi Kyakkyawar sheda. Allah yasa ya huta. Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
https://youtu.be/kKaK-WbU_v4