Labaran Kannywood

Yadda Aka Rabawa Jaruman Kannywood Manyan Motoci Da Kujerun Hajji – Labarai.com.ng

Tuni dai labarin ya yamutsa hazo ganin yadda wani dan siyasa a jihar Kano mai suna Barau Jibril Makiya ya Rabawa Jaruman Kannywood ababan hawa Wanda suka hada da motoci,Babura harma da Adaidata.

Tuni dai manya da kuma yara acikin masana’antar ta Kannywood din suka dinga mika sakon godiya ga dan siyasar.

Jarumi kuma daracta a cikin masana’antar Falalu A. Dorayi ya bayyana a shafukan sada zumuntar shi kamar haka:

“Muna godiya da sakon abubuwan Alheri da aka bawa Al’ummar Kannywood,

An raba abubuwa kamar haka;

Motoci guda 17

Babura Guda 100

Komfuta guda 80

Kamara guda 5

Generator guda 5

Kayan studio guda 5

Kayan light guda 5

Dubu talatin-talatin ga mutane  100

Dubu Ashirin-ashirin ga mutane 100,da kuma kujerar Hajji ga mutum daya.

Allah Yayiwa Rayuwa Albarka Senator Barau I Jibril Maliya “

A cewar Falalu A Dorayi.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!