Uncategorized

Yadda Aka Kusa A Kona Sheikh Aminu Daurawa Da Iyalanshi Sanda Suna Gwagwarmaya A Kano

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bada wani labari game da yadda aka so a kona shi yana da rai a Jihar Kano farkon lokacin da ya fara karantar da mutanen gari,ya bayyana cewa sau da yawa an sha saka yaran gari su dinga jifan shi har cikin gida domin ya dena koyar da addini saboda fahimtar shi a lokacin data sauran Malam dariku sun sha bambam,hakanne ta saka aka dinga yi mishi kaidi kala kala.

Malamin ya bayyana hakanne a wani Majalasi da yake koyar da ‘Adabul Mufrad’.

Ance dai daga bakin mai ita tafi dadi,zaku iya kallon cikakken bidiyon da Malam din ya fadi hakan anan kasa 👇👇👇👇

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!