Maulidin Dahiru Usman Bauchi 2021
Yadda Aka Gudanar Da Maulidin Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Hotunan yadda aka gudanar da Maulidin Sheikh Dahiru Usman Bauchi,a jiya 18 ga watan oktoba na shekarar 2021.
Hotunan sun bada mamaki ganin yadda aka cika a gurin Maulidin makil babu masaka tsinke.
Allah ya kara mana kaunar fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W.
Www.labarai.com.ng