Bikin Takutaha 2021
Yadda Aka Gudanar Da Bikin Takutaha A Jihar Kano,Tabbas Kano Masoya Annabi Ne
Tabbas Kano Jihar Masoya Annabi S.A.W ce,yadda aka gudanar da bikin takutahar bana a Jihar Kano a yau Talata 26 ga watan oktoba.
Tabbas mutane marasa adadi sun fito bikin Takutaha na bada domin murnar samuwar fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W.
Allah ya kara mana Soyayyar Annabi S.A.W.
Www.labarai.com.ng