Yadda Jarumi Adam A Zango ya hada taron manyan mawakan Hausa na Kannywood.
Sai dai tun bayan bayyanar bidiyon Jarumin da sauran mawakan basuyi wani fashin baki akan hakan ba,amma nan da anjima zamu kawo muku cikakken rahoto akan hakan.