Uncategorized

WhatsApp: Labarin Da Aketa Yadawa Karyane – Labarai.com.ng

 Kamfanin WhatsApp bai fidda sanarwar zasu kulle kamfanin ba Kuma baice zai Dakatar da asusun bayanan wasu ba.

Wani Labari da yake ta yawo musamman a kafar sadarwa ta WhatsApp ana fadin cewa kamfanin zasu kulle ‘accounts’ din masu amfani da manhajar.

Bayan mun gudanar da bincike Labarai.com.ng ta samu cikakken bayani cewa wannan labarin da aketa yadawa ba gaskiya bane ba,Labari ne na Shashi Fadi kamar yadda mutane da dama suke yin recording din muryarsu,bayan mutane sun saurara su Kuma sifa yadawa wato sharing.


Ku daure ku yadawa wannan labarin domin mutane hankalin su ya kwanta

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!