#HamisuBreaker
Trending

Wata Sabuwa: Kalli Abunda Ya Faru Tsakanin Aisha Izzar So Da Hamisu Breaker A Cikin Motarta

Yanzu-Yanzu ne wani fefen bidiyo ya bayyana na fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood da kuma mawaki Hamisu Breaker suna soyayya a cikin motar jarumar.

Tun bayan bullar bidiyon ne masoya da abokanan arziki suke musu fatan soyayya domin zasu dace da juna.

Haka dai masoyan jaruman biyu sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su akai.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/G_v3YEotp3k

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!