Labaran Kannywood
Wata Sabuwa: An Saki Bidiyon Jaruma Ummi Rahab
Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Ummi Rahab tana daya daga cikin jarumai wanda suka shiga cikin masana’antar a sa’a domin kuwa ita tun tana yarinya ta fara bayyana a gaban kyamera.
A kwanakin baya ne jarumar ta rabu da uban gidanta wato Adam Zango,wanda labarin ya zamanto labari da ya dauki hankulan jama’a sosai.
Ana tsaka da rigimar ne jarumar ta saki wani bidiyo wanda bai yiwa masoyan ta dana zangon dadi ba.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng