Labaran Duniya

Wata mata ta haifi santalelen yaro, yayinda take tsaka da wanka a cikin ruwa.

Bidiyo ya bayyana, inda wata mata mai suna Maria Luna, ta haifi santalen yaro, yayin da take tsaka da wanka a kurfafin ruwa.

Matar da aka tabbatar ƴar asalin ƙasar, Philippines ce, ta bayyana hakan ne ta hanyar wallafa wani Bidiyo mai tsawon diƙiƙu 30, inda ya bayyana yadda take haihuwar.

Ta rubuta a shafin, inda ta nuna farin cikinta, akan lamarin da ya ɗauki hankalin al’umma musamman masu amfani da shafukan zamani.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!