Labarai
Wata Budurwa Tace Ta Shirya Tsaf Domin Auren Sunusi Lamido Sunusi
Wata Budurwa Tace Ta Shirya Tsaf Domin Auren Sunusi Lamido Sunusi
Budurwar ta wallafa hakan ne a shafinta dake facebook,a inda ta bayyana ra’ayin ta akan Allah ya bata miji wanda ya iya daukar wanka kamar tsohon sarkin kano wato Sunusi Lamido Sunusi.
Ga hoton abunda ta wallafa din akasa;
Www.labarai.com.ng