Uncategorized
Wata budurwa ta fashe da kuka a Facebook sakamakon shigowar watan Disamba ba tare da samun mijin da zata aura ba.
Rahotanni sun tabbatarda cewa an gano bidiyon wata Budurwa a Nigeria tana sheƙar kuka tare da wallafawa a shafukan sada zumunta, sakamakon gaza cimma burinta da tayi na yin aure a watan Disamba na wannan shekarar.
Kyakykyawar budurwar mai suna Isioma Favour ta bayyana tun farkon watan Janairu na wannnan shekarar cewa tayi imani da shigowar watan Disamba zata yi aure.
Ta nuna alhininta dangane da yadda watan Disamba ya shigo amma ba tare da samun tsayayyen saurayi ba.
Www.labarai.com.ng