Labaran Duniya
Wata Bazawara Ta Kamu Da Soyayyar Excellency Na Cikin Shirin LABARINA SERIES
Wata Bazawara a shafin sada zumunta na TikTok ta bayyana yadda ta kamu da soyayyar fitaccen jarumin Kannywood dinnan Wanda ake yayi yanzu wato Excellency Wanda wasu sukafi sani da sunan waka Abdullahi Amdaz mai wakar “yar balbela wadda kwanakin baya taja cece kuce a shafukan sada zumunta.
Malam Bahaushe yace magana daga bakin mai ita tafi,ga dai bidiyon zaku iya kallon cikakken shi ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng