Labaran Kannywood

Wasu Sabbin Hotunan Jaruma Rahama Sadau tare da raba gardama na Shirin Labarina.

Wasu Sabbin Hotunan Jaruma Rahama Sadau tare da raba gardama na Shirin Labarina.

Bayan bayyana sabon shiri me dogon Zango Labarina an hango Sabuwar Fuskar wani Jarumi wanda ake kira da raba gardama.

Wanda Masu bibiyar shirin sun dade suna jiran suka waye Zai fito a matsayin raba gardama domin wasu ma ta dalilin rashin bayyanar raba gardama yasa sun daina kallon shirin sai a karshe aka bayyana Fuskar sa.

Hakazalika an hango wasu sabbin Hotunan Jarumin tare da fitacciyar Jarumar Kannywood dinnan watau rahama Sadau

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!