Labaran Kannywood
Trending
Wannan Ne Dalilin Dayasa Hafsat Idris Da Aisha Tsamiya Suka Boye Auren Su

Fitattun jaruman Kannywood dinnan guda biyu Hafsat Idris wadda wasu sukafi sani da Barauniya da Kuma Aisha Tsamiya sunyi auren su cikin sirri,sai dai wani abu ya faru da aketa Yama didi dashi Wanda amaren basu ji dadin shi ba.
Zaku iya kallon cikakken rahoton a bidiyon dake kasa ba tare da bata lokaci ba.