Labaran Duniya
Wannan Ce Wadda Tafi Kowa Kyau A Duniya – Labarai.com.ng
Macen datafi kowa kyau a duniya,Meryem Uzerli itace macen datafi kowa kyau a duniya a shekarar 2021.
Meryem din ta Kasance jarumar fina-finai ce a kasar Turkiyya,lambar jarumar ta fito be a daidai lokacin da aka gudanar da gasar kyawawan matan duniya ta shekarar 2021.
Shin kyawunku ya kai na wannan jarumar?
Www.labarai.com.ng