Labaran Kannywood

Wani sabon shirin Kannywood ya jawo cece kuce

Wani sabon fefen bidiyon daya karade shafukan sada zumunta musamman ma shafin Instagram,an gano wasu jaruman Kannywood Hamza Talle Mai Fara da sauran jaruman,an nuno inda daya ya rike daya ya rike jikin ta sosai cikin bidiyon,sannan an hango inda ya tisa keyar jarumar duka a cikin sabon shiri da suke dauka mai dogon zango mai suna Kariya.

Kalli bidiyon

Watch Video 

Wanda hakan yayi matukar jawo kace nace a shafin,wasu na ganin hakan bai dace ba duba da yanayin hakan ya Saba da al’adar Malam Bahaushe.

Haka dai mutane suka dinga bayyana ra’ayoyin su,ga bidiyon anan kasa,mene ra’ayin ku akai?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!