Labaran Kannywood
Wani Matashi Zai Hallaka Kanshi Saboda Jaruma Momme Gombe – Labarai.com.ng
Wani fusataccen matashi ya bayyanawa duniya cewa zai kashe kanshi saboda fitacciyar jarumar Kannywood dinnan Momme Gombe.
Idan baku manta ba bashi ne na farko a cikin masoyan jaruman Kannywood ba da suka bayyana hakan.
Ko a watannin baya masoyan jaruman da dama sunyi hakan musamman ma na wani matashi da yayi tattaki tun daga jihar Yobe izuwa jihar Kano domin ganin jaruma Maryam Yahaya,sai dai bezo a sa’a ba,daga nan ne ya yanke shawarar Kashe kanshi ta hanyar shan sinadarin kashe kwari na Fiya-Fiya.
Haka dai itama masoyin Jaruma Momme Gombe din,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng