Labaran Kannywood
Wani Malami Yayi Zazzafan Raddi Akan Fim Din Makaranta

Tofa wani Zazzafan raddi akan fim din Makaranta,wani Malami ya fito yayi raga-raga da wannan shirin na Makaranta wanda aka nuna wasu abubuwa da suka sabawa Addini da kuma Al’adar Malam Bahaushe.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu a koda yaushe,sannan zaku iya bayyana mana ra’ayoyin ku anan kasa 👇👇👇👇