Labaran Kannywood
Trending

Wani bidiyon jaruma Rahama Sadau tana rawar iskanci da fitsara ya bayyana

Tuni dai wani fefen bidiyon jaruma Rahama Sadau ya bayyana tana tikar rawa babu kunya, jarumar tana rawar ne sanye da kananun kaya wanda suka matukar matse ta takai ta kawo har suna nuna ko kuma bayyana surorin Jikinta Wanda ya hada da nonuwa,duwawu,da dai sauransu.

Haka dai tun bayan bayyanar hakan mutane suke ta bayyana ra’ayoyin su akan bidiyon,wasu na ganin hakan a matsayin wayewa ne a yayin da kuma wasu suke ganin hakan bai dace ba a addinance da kuma Al’adar Malam Bahaushe.

Ba tare da bata lokaci ba,zaku iya kallon cikakken bidiyon domin kuyi Alkalanci.

https://youtu.be/V7V_Vk1Qcfk

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!