Tsaro
Wallahi Bello Turji Ka Rainawa Mutane Hankali ~ Zazzafar Wasikar Da Wata Budurwa Ta Turawa Bello Turji
Wata Budurwa ta bayyana cewa “Bello Turji kawai rainawa mutane hankali yake yi yaji tsoron gamuwar shi da Allah” a cewar budurwar.
Budurwar tayi dogon rubutu mai tsayi akan gawurtaccen Dan Ta’addar Bello Turji.
Ta bayyana a cikin wasikar tata har da masu daukar nauyin Ta’addancin da yake yi.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon wasikar ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng