Rarara
Wakar Da Rarara Yayiwa Baba Buhari: Wasu Hotuna Daga Wajen Daukar Bidiyon Wakar
Kamar yadda kuka sani Dauda Kahutu Rarara Yayiwa Masoya Shugaban Najeriya Muhammad Buhari alkawarin cewa idan har suka tura mishi dubu daddai zai yiwa Buharin Waka,tuni dai yanzu ya Sami kadan daga cikin wakar yanzu haka ana gab da gama daukar bidiyo din.
Www.labarai.com.ng