Labaran Kannywood

Uwa da Ya, Kalli Bidiyon Yadda Jaruma Gidado Ke Cashewa tare da Yarta Cikin Yanayi na Nishadi

Uwa da Ya, Kalli Bidiyon Yadda Jaruma Gidado Ke Cashewa tare da Yarta Cikin Yanayi na Nishadi

Wani Sabon Faifan bidiyon Jarumar Kannywood Maryam Gidado da akafi sani da maryam babban yaro tare da Yarta ta suna rawa cikin ta cikin Yanayi na nishadi.

Mutane sun cika da mamaki domin ba kowa ne yasan cewa Jarumar ta nada ya data kai Munzalin Aure ba.

Kalli Cikakken bidiyon Anan

Kalli Cikakken bidiyon Anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!