A DUNIYAUmmi Rahab
Ummi Rahab Ta Siya Sabuwar iPhone 13 Pro Max – Labarai.com.ng
Jaruma Ummi Rahab ta siya sabuwar waya kirar iPhone 13 Pro Max,jarumar ta wallafa hakanne a shafinta na Instagram inda ta bayyana bidiyo tana cikin farin ciki da nishadin samun wayarta ta.
Bayan anga jarumar da wayar da ake tunanin ta wuce karfinta domin kuwa ana ganin cewa wayar tana da tsada sosai,haka dai jama’a sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su daban-daban.
Www.labarai.com.ng