Labaran Kannywood

Tuni Dai Aka Saki Bidiyon Tsaraicin Suddeenly Da Mai Zool “Yan TikTok Da Suke Rigima

Bayyanar bidiyon fitattun kafar sadarwa ta TikTok suna rigima bayan da ba’a jima da Kashe tsohuwar rigimar ba wadda takai har zuwa gidan su wata wadda ake kira da suna Jamila Suddeenly akayi mata dukan kafi wuka.

Haka dai rigimar ta ci gaba da ruruwa, sai kuma yanzu kwatsam sai aka gano fitacciyar jarumar Kannywood dinnna ta cikin shirin fim din Kwana Casa’in tana dana sanin zuwa gidan su suddenly su dake ta tare da wata wadda ake yiwa lakabi da suna Aisha Zakky.

Haka dai rigimar take ta ruruwa tsakanin Hausawa mazauna kasar Saudiyya da kuma mazauna Najeriya.

Domin kallon cikakken bidiyon zaku iya danna hoton bidiyo dake kasa.

Kuci gaba da kasancewa damu a koda yausheπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!