Yusuf Buhari Da Zahra Nasir Bayero
Tuni Buhari Ya Turo Da Wadanda Zasu Wakilci Auren Danshi Yusuf
Labaran da suke shigo mana sun bayyana cewa,tuni shugaban kasa Muhammadu Buhari ya turo da tawagar wadanda zasu wakilci auren danshi Yusuf, idan baku manta ba ko a kwanakin baya mun baku labarin cewa: Ya turo da tagawar nemarwa danshi Yusuf auren “yar sarkin Bichi wato ‘Zahra Nasir Ado Bayero’ wanda a tawagar sun hada da gwamnan Borno Babagana Zulum da kuma gwamnan Jigawa Badaru Abubakar.
Yanzu haka biki yayi nisa,domin shafawa kadai ake jira ayi.
,muna taya shugaban kasa,gwamnatin Kano,da kuma masarautar Kano murna,Allah ya basu zaman lafiya Amin.
Www.labarai.com.ng