Labaran Kannywood
TUNA BAYA: Ko kuna tunawa da tsohuwar jaruma, Fati Ladan?

Tsohuwar Jarumar wasan Hausa ta Kannywood, Fati Ladan ta wallafa waɗansu sabbin hotuna a shafinta na Instagram.
Jarumar dai ta taka rawa a shekarun baya, kuma ta yi fice a fannin wasannin Hausa na Ƙannywood a wancan loƙacin.