A DUNIYAKannywood Songs
Tsohuwar Jaruma Wasila Ta Girgiza Kannywood Ta Bawa Duniya Mamaki – Labarai.com.ng
Jaruma Wasila kenan da ta Cika Shekara 19 a gidan Mijinta, da yawa yawan mutane na mamakin Jaruman Kannywood da suka zauna a gidajen mijin su.
Musamman jarumai kamar haka:
1- Safiya Musa
2- Wasila
3- Rahama Hassan
Da dai sauran su.
Jaruma Wasila din ta saki wasu zafafan hotunan cikar su Shekara goma dayin aure tare da mijinta ba tare da samun matsala ko daya ba.
Zaku iya kallon cikakkun hotunan ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng