Labaran Kannywood

Tsohuwar Jaruma Fati Muhammad Ta Dawo Kannywood – Labarai.com.ng

Fitacciyar “yar wasan Hausa Jaruma Fati Muhammad wadda tarihin Kannywood bazai taba mantawa da gudunmawar data bayar ba duba da irin yadda tayi sharafi kamar babu gobe.

Yanzu dai cikin ikon Allah jarumar ta dawo cikin masana’antar Kannywood din bayan barin ta masana’antar da shekaru 14.

Shafin Kannywood official ne suka wallafa labarin a shafin su.
Sai dai bayan ganinta a cikin wani shiri har yanzu ba’a bayyana sunan Shirin da jarumar zata fito ba.
Ga kadan daga hotunan da aka dauketa a yayin daukar wani shiri.
Shin ko mene ra’ayin ku akan hakan?

Www.labarai.com.ng

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!