Kannywood News
Tsofaffun Jaruman Kannywood Sun Bawa Duniya Mamaki – Labarai.com.ng
Tsofaffin jarumai a cikin masana’antar Kannywood wanda suka bada gudunma kenan wanda har yanzu an kasa cike gurbin su.
A cikin Jaruman akwai wadanda sunyi aure harma da “ya”Ya suke dasu, wasun su kuma Allah yayi musu rasuwa, tashar Arewa Package dake YouTube sunyi bayanin dalla-dalla.
Ba tare da bata lokaci ba,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng