Labaran Kannywood
Tsofaffun Jaruman Kannywood Da Aka Kasa Cike Gurbin Su – Labarai.com.ng
A masana’antar Kannywood anyi manyan jarumai wanda suka shude aka dena jin duriyar su bayan sunyi aure wanda kuwa har yanzu ankasa cike gurbin su.
Jaruman suna da yawan gaske,hakan nema yasa muka zakulo kuku wasu daga cikin su.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ππππ
Www.labarai.com.ng