Labaran Kannywood
Tsofaffin Jaruman Kannywood Da Suka Dawo Harkar Fim Bayan Mutuwar Auren Su A 2022

Wasu daga cikin manyan Jaruman Kannywood kenan kuma jigo wanda suka dawo sana’ar fim bayan Mutuwar auren su a 2022.
Cikin jaruman sun hada da:
1- Fati Muhammad
2- Maryam Malika dss.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa πππ
https://youtu.be/Ncqb9AyhoGk