Labaran Kannywood

Tirkashi Sabon Rikici Aisha Humaira ta Caccaki Masu Zagin Rarara Akan rashin iya Turanci.

Tirkashi Sabon Rikici Aisha Humaira ta Caccaki Masu Zagin Rarara Akan rashin iya Turanci.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Aisha Ahmad idris da akafi sani da Aisha Humaira ta fito ta Caccaki Masu Zagin Ubangidan ta Watau Dauda Kahutu Rarara Kan cewa bai iya turanci ba.

Jarumar ta wallafa faifan bidiyon ne a shafinta na Tiktok inda take kare ubangidan nata watau Dauda Kahutu Rarara Hakan nema Yasa ta kiran masu zagin nasa da Yayan Queen Elizabeth.

Gadai Cikakkiyar Wannan Bidiyo nan kamar haka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!