Labaran Kannywood
Taron Jaruman Da Suka Kafa Masana’antar Kannywood – Labarai.com.ng

Yadda manyan Tsofaffin Jaruman da suka kafa masana’antar Kannywood suka gudanar da wani taro na murnar shiga sabuwar shekarar 2022.
Jarumi Hamisu Iyantama ne ya wallafa hotunan a shafinsa na Facebook.
Yanada kyau su dinga tunawa da baya