LABARINA
Tarihin Laila Ta Shirin LABARINA Ya Girgiza Kannywood – Maryam Waziri
Fitacciya a cikin masana’antar Kannywood wadda akafi sani da Maryam Waziri,wadda wasu kuma suke yi mata lakabi da suna Laila,wanda ta samo ainihin sunan ne a cikin shirin nan mai dogon zango na LABARINA SERIES.
Kada dai mu cika ku da surutu,zaku iya kallon cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ๐๐๐
Www.labarai.com.ng