Ramadan Tafsir 2022
Tambayoyi 10 Akan Jima’i,Maniyyi Da Istimna’i Da Azumin Ramadan – Guzirin Ramadan

Wasu tambayoyi goma da amsoshin su game da yin Jima’i da Azumi da kuma fitar da Maniyi da kuma Istimna’i.
A Kowacce Shekara Malamai marasa adadi suna fama da amsa irin wadannan tambayoyin,a shirin namu na yau mun saukaka muku karatun cikin sauki.
Zaku iya kallon cikakkun bayanan anan kasa ππππ
[email protected]