Labaran Kannywood

Tallar Fim Din Batsa Na Farko A Kannywood Ya Jawo Kace Nace A Cikin Masana’antar

Tun bayan bayyanar bidiyon da ake koyar da jima’i a cikin wani shiri mai dogon zango wanda anyi fim dinne da yaran Hausa,sai dai yanzu haka Shugaban hukumar tace finafinan na Hausa dake Kano Isma’il Na Abba Afakallahu ya baza komar jami’ai domin kamu wadanda suka shirya shirin.

Tun bayan bayyanar tallar aka dinga tafka muhawara a Shafukan sada zumunta musamman ma na Facebook da kuma TikTok.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon domin kuyi Alkalanci anan kasa,sannan kada ku manta ku bayyana mana ra’ayoyin ku 👇👇👇

https://youtu.be/3JN5LDgOTzc

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!