Takaitaccen bayani akan Azumin watan Ramadan 2020 | Ramadan Fasting 2020
~BLESSED RAMADAN~ ~رمضان المبرك ا~ ~RAMADAN MAI AL-BARKA~ {17} عن انس رضيا الله عنه قال، قال رسولله صل الله عليه وسلم : طلب العلم فريضة عل كل مسلم ومسلمة. on the authority of Anas may peace and benediction of Allah be with him said. The messenger of Allah may peace and blessings of Allah be unto him said : Seeking for knowledge is an obligatory for all muslims;male and female. Daga Anas Amincin Allah yakara tabbata agareshi yace; manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata agareshi yace : Neman ilimi wajibine absa dukkanin musulmi Mace da na muji. Asha ruwa lafiya … sako daga :Auwal Ghali Auwal foundation. Penned 📖 📖 📖 by :Auwal Ghali Auwal . Pls share it…