Aure
Surar Jikin Matar Dana Aura Beyi Mun Ba Lalle Ya Kamata Ku Kalli Bidiyon Nan
Surar jikin matar dana aura beyi mun ba,wannan shine abunda wasu suke bayyana a turance da ‘Body shaming’ wato kushe halittar mutum.
Wani matashin Malami a shafukan sada zumunta na zamani mai suna Young Ustaz yayi wani cikakken bayani game da masu hali irin wannan,mutane da dama suna ganin hakan da yayi shine daidai wasu kuma na ganin kamar ya sauka daga hanya.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ๐๐๐๐๐
Www.labarai.com.ng