Labaran Duniya
Subhanallahi! Yadda Likitoci Maza suke taba mana al’aurar mu idan mukaje Asibiti haihuwa

Duniya ina zaki damu, Yanzu-Yanzu asiri ya tonu!
Wani mutum mai suna official critics a shafin sada zumuntar zamani na TikTok ya fito ya fede biri har wutsiya.
Mutumin ya bayyana abubuwan da suke faruwa idan matan aure sukaje Asibiti domin a duba su ko kuma idan sukaje haihuwa.
Sai dai tunda ya fadi hakan mutane da dama suke ta yamadidi da maganar a inda wasu suke bangaren mutumin suke goya masa baya a yayin da wasu kuma suke karyata shi.
Ba tare da bata lokaci ba zamu kawo muku cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇