Kannywood News

Subhanallahi Wani Bidiyon Jaruma Fati Washa Ya Jawo Kace Nace A Wajen Masoyanta

Wani fefen bidiyo na babbar Jarumar nan a masana’antar Kannywood Fati Washa ya jawo kace nace a shafukan sada zumunta.

Jarumar ta bayyana bidiyon ne a wani waje data je wanda kusan ana wasan motsa jiki ne a gurin,sai dai shigar da jaruma Fati Washan tayi ta bar baya da kura.

Domin ganin cikakken bidiyon jarumar da aketa magana.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://youtu.be/2E3E_Oksiow

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!