Labaran Kannywood

Subhanallahi! Maryam Booth An Kuma Kuma Sakin Sabon Bidiyo,Kalli

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood,jaruma Maryam Booth wato yar fim wadda gada tayi ba koya ba,Allah Yayiwa Mahaifiyar ta rasuwa a watannin baya wanda mutuwar ta matukar girgiza Kannywood harma da duniya baki daya.

A shekarun baya an bayyana bidiyon tsaraicin jarumar wanda ya tada husuma a cikin masana’antar harma da wajenta.
Daga bisani an kai maganar izuwa kotu wanda yau da muke kawo wannan rahotoj ba’a san inda maganar da tuke ba.
Domin sanin cikakken bayanin,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!