Labaran Kannywood
Trending

Subhanallahi! An Saki Wani Bidiyon Jaruma Nafisa Abudullahi Tana Wanka A Swimming Pool Ba Kaya

Tuni dai aka saki wani fefen bidiyon fitacciyar jarumar Kannywood Nafisa Abudullahi tana cikin swimming pool tana sumbatar wani irin kifi wanda ake kira da Dolphins a turance.

Idan baku manta ba jarumar ta fita daga cikin fitaccen shirin nan mai dogon zango na LABARINA wanda hakan yayi matukar da tada kura a masana’antar Kannywood harma da majalisun jama’a baki daya.

Domin kallon cikakken bayanin zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇

 

Related Articles

6 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!