LabaraiTsaro

Sojoji sun kashe riƙaƙƙen ɗan ta’adda mai suna Kachalla Rugga a Jihar Zamfara.

‎A yau ne dakarun Sojojin Nigeria suka yi ruwan wuta a sansanin yan ta’adda, inda suka yi nasarar kashe daya daga cikin Kwamandojin yan ta’addan mai suna Kachalla Rugga.

  • Kachalla Ruga yana daga cikin ƴan bindigar da suka ɗauki loƙaci suna cin zarafin mutane ta hanyar garkuwa da su, ta’addanci da sauran su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!