Labaran Duniya
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Sauka A Kasar Dubai – Labarai.com.ng
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa izuwa kasar Dubai,a jiyane Laraba Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi izuwa kasar Dubai domin ziyarar hada hannun jari da kasar.
Mutane da dama sunyi mamaki da tafiyar shugaba Buhari kasar.
Ga kadan daga cikin hotunanshi a kasar.
Www.labarai.com.ng