Labarai
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Rantse Da Allah Bazai Yi Tazarce Ba – Labarai.com.ng
Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya a bayyana cewa Bazai fito a kakar zabe ta gaba ba, Shugaban Yayi rantsuwa da kur’ani Yana fadin cewa bazai yi abunda ake kira da tazarce ba.
Sai dai da ganin hakan da yawa yawan “Yan Najeriya sunyi Tsokaci suna fadin cewa ai Shugaban basai ya Rantse ba.
Kamar yadda muka labarta muku a baya Shugaban ya dawo gida Najeriya ne a jiya 29 ga watan oktoba shekarar 2021,bayan yaje ziyarar aiki kasar Saudi Arabia haka Kuma ya gabatar da aikin Umrah a can kasar Mai Tsarki.
Www.labarai.com.ng