Labarai

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Dawo Gida Najeriya Bayan Gudanar Da Taro A Saudiyya

 Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya,a yau 29 ga watan oktoba shekarar 2021.

Bayan Shugaban sun gudanar da taro tare da manya manyan kasashen duniya.

Idan baku manta ba a Labaran mu na baya mun bayyana muku cewa,Buharin ya sami rakiyar Ministan sadarwa da tattalin arzikin Zamani wato Dr Isah Ali Ibrahim Pantami da kuma mai temaka masa a shafukan sadarwa na Zamani wato Bashir Ahmad.

Haka zalika an gano shugaba Tare da Dangote,Abdulsamad BUA da kuma Alhaji Dahiru Mangal mai kamfanin Mars Air.

Mene fatan ku ga Shugaban?

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!