Labaran Duniya

Shugaba Muhammadu Buhari Cikin Shigar Aikin Umara Tare Da Pantami – Labarai.com.ng

Wasu hotunan Shugaban kasar Najeriya,Mai Girma Muhammadu Buhari tare da Ministan sadarwa da tattalin arzikin Najeriya wato Dr Isa Ali Ibrahim Pantami.


An dauki hotunan ne a jiya Laraba 27 ga watan oktoba 2021,a yayin da Shugaban Kasar da Pantami suka kammala aikin Umara din ranar.

Mutane da dama sunyi mamakin ganin hakan.


 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!