Labaran Duniya

Shugaba Buhari zai sake tafiya London domin a duba lafiyarsa.

Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi London karo na uku domin duba lafiyarsa.

Mai-magana da yawun Shugaban ƙasa wato Femi Adesina shine ya bayyana hakan ayau Talata.

Ya bayyana cewa Buhari zai tafi Ingila ne bayan halartar taron ƙasashen Duniya da za’a gudanar a ƙasar Kenya. Kuma zai shafe aƙalla makwonni biyu a London domin duba lafiyarsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!