Labarai
Shugaba Buhari ya shilla jihar Lagos domin ƙaddamar da littafi da kuma wasu ayyukan ƙasa.
A yau da misalin ƙarfe 11:00 na safiya ne Shugaban ya shilla zuwa Jihar Lagos (Ikko) domin bude littafi da ƙaddamar da wasu ayyukan cigaban ƙasa.
Jaridar Labarai ta gano cewa, tafiyar ta Shugaba Buhari an tsara ta ne tun satin da ya gabata.
Www.labarai.com.ng